Kamaru ta gano yadda aka sace CFA biliyan 40 da ta ware don sayen man fetur
rfi.my
Kamaru ta gano yadda aka sace CFA biliyan 40 da ta ware don sayen man fetur
A ƙasar Kamaru an bankaɗo badaƙalar sace kuɗi har CFA bilyan 40 waɗanda gwamnatin ta ware domin sayen man fetur tare da raba wa hukumar ƴansanda a wasu jihohin ƙasar.